|
[
|
|
{
|
|
"title": "An shirya alherin Allah ma wane ne?",
|
|
"body": "An shirya alherin Yahweh ga wadanda suna girmama shi."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Daga mene ne Yahweh yake ɓoye masu girmama shi?",
|
|
"body": "Ya ɓoye daga makircin mutane kuma daga ta'addancin harsuna."
|
|
}
|
|
] |