[
{
"title": "Don mene ne ya kamata a yabi Yahweh?",
"body": "Ya kamata a yabi Yahweh saboda ya bada umarni kuma dukkan kome aka hallicesu."
},
"title": "Mene ne doka da bazata taɓa canza ba?",
"body": "Dokan Yahweh bazata taɓa canza ba."
}
]