ha_psa_tq_l2/145/10.txt

10 lines
360 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne zai gode kuma ya albarkaci Yahweh?",
"body": "Dukkan abubuwan da Yahweh yayi zasu yi masa godiya kuma amintattunsa zasu sa maka albarka."
},
{
"title": "Wane ne zai yi magana akan darajar mulkin Yahweh kuma zasu faɗi ikon Yahweh?",
"body": "Amintattun Yahweh zasu yi magana akan darajar mulkinka kuma zasu faɗi ikonsa."
}
]