[ { "title": "Mene ne addu'ar Dauda a kan waɗanda ke neman Allah kuma su na ƙaunar cetonsa?", "body": "Yayi addu'a suyi farinciki kuma suyi murna cikin Allah, kuma su ci gaba da cewa, \"a yabi Yahweh.\"" }, { "title": "Yaya Dauda ya kwatanta Ubangiji?", "body": "Ubangiji yana tunani a kansa, shi ne taimakon sa, kuma yana ƙubutar da Dauda." } ]