[ { "title": "Mene ne ya faru da Isra'ila sa'ad da Yahweh ya yi fushi da su ya kuma bayar dasu cikin hannun al'ummai?", "body": "Sa'ad da Yahweh bayar dasu, waɗanda suka ƙi su sun yi mulki a kansu." } ]