[ { "title": "Yaya marubucin ya bayyana umarnan da tsarki Yahweh?", "body": "Marubuci ya ce umarnan Yahweh abin dogara ne na hakika kuma tsarki ya ƙayata gidan Yahweh har abada. " } ]