[ { "title": "Mene ne Yahweh mai adalci ya yi domin Isra'ila?", "body": "Yahweh ya datse igiyoyin mai mugunta." }, { "title": "Mene ne marubucin ya so ya faru da waɗanda suka ƙi Sihiyona? ", "body": "Ya so domin su dukka su sha kunya kuma su koma baya." } ]