[ { "title": "Wane ne Dauda ba zai yarda su kasance gidansa ba?", "body": "Ba zai yarda mutane mayaudari su kasance a gidansa ba." }, { "title": "Yaya akai akai Dauda ya ce zai hallaka dukkan miyagu daga kasar?", "body": "Safiya ga safiya, zai hallaka dukkan miyagu." } ]