[ { "title": "Wane ne Yahweh yaka tallafa kuma ya tãda?", "body": "Yahweh yakan tallafa wa dukkan waɗanda suke faɗuwa ya kuma tãda dukkan waɗanda ke a wulaƙance." }, { "title": "Idanu Wane ne yana jiran Yahweh kuma akan bar da abinci a madai-daicin lokaci?", "body": "Idanun kowa na jirank Yahweh kuma akan basu abincinsu a madai-daicin lokaci." }, { "title": "Yaya Yahweh yana biyan buƙatun kowanne abu mai rai.", "body": "Yahweh ya kan buɗe hannuwansa kuma ya biya buƙatun kowanne abu mai rai." } ]