[ { "title": "Mene ne ya kawo nasara wa mutane Yahweh?", "body": "Hannun Yahweh na dama da damtsensa sun ba mutanensa nasara." }, { "title": "Mene ne Yahweh nuna wa dukkan al'ummai a fili?", "body": "Ya nuna ãdalcinsa a fili ga dukkan al'ummai." } ]