[ { "title": "Yaushe addu'ar marubucin ya je gaban Yahweh?", "body": "Addu'arsa ya je gaban Yahweh da safe." }, { "title": "Mene ne Yahweh yayi wa marubucin?", "body": "Yahweh ya ƙi marubucin kuma ya ɓoye fuskarsa daga gare shi." } ]