[ { "title": "Mene ne marubucin ya tambayi Yahweh game da alƙawarinsa mai aminci, biyyaya, ayyukan al'ajibai da adalci?", "body": "Marubucin ya tambayi Yahweh ko za su yi shela daga kabari, a wurin mattatu, a cikin duhu kuma a wurin mantuwa." } ]