# Wani abu ne Andaranikas da Yuniyas suka fuskanta tare da Bulus a baya? A baya, Andaranikas da Yuniyas na tare da Bulus a kurkuku.