# Mene ne marubucin zai bayyana ga dukkan masu tsoron Allah? Zai bayyana abin da Allah yayi wa ransa. # Mene ne Ubangiji zai yi idan marubucin ya dubi zunubin zuciyarsa? Idan ya dubi zunubin a cikin zuciyarsa Ubangiji ba zai saurare shi ba.