# Yaya ne Mutanen Israila suke amsawa lokacin sammai suka rufe sa'an nan kuma ba ruwan sama saboda sun yi wa Yahweh zunubi? Mutanen Israila za su yi adu'a a wajen Haikalin, suna furta sunan Yahweh, suna kuma juyawa daga zunuban su dom ruwan sama ya dawo a kan gona kan su.