# Menene mala'ikan ya ce zai nuna wa Yahaya? Mala'ikan ya ce zai nuna wa Yahaya hallakar babban karuwan.