# Menene Yahweh zai yi wa mutum mai albarka da ke a gadon wahala? Yahweh zai taimake shi a kan gadon wahala kuma ya maida gadon ciwon shi zuwa gadon warkasawa. # Me ya sa Dauda ya tambaye Yahweh ya yi masa jinƙai? Ya tambaye Yahweh ya yi masa jinai domin ya aikata zunubi ga Yahweh.