# Don mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya ji kukansa kuma kada yayi shiru? Ya roƙi Yahweh ya ji shi domin Dauda yana kamar ɗan gudun hijira kamar yadda kakaninsa suke # Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh yayi kafin Dauda ya mutu? Ya roƙi Yahweh ya juyar da harararsa daga Dauda domin Dauda yayi murmushi kuma.