# Sunan waye ke da muhimmanci duk duniya? Sunan Yahweh Ubangiji ne ke da muhimmanci # Mene ne Yahweh ta shirya daga bakin yara da jarirai? Yahweh ya shirya yabo. # Don menene Yahweh ya shirya yabo? Ya shirya yabo don ya tsai da abokan gaba da masu ramako.