# Me ya kamata ka yi wa makiyinka? Ya kamata ka ba wa makiyinka abinci ya ci da ruwa ya sha. # Mene ne Yahweh zai yi wa wanda ya bawa makiyinsa abinci da abin sha? Yahweh zai bada lada wa wanda ya ba makiyinsa abinci da abin sha.