# Menene Yesu ya ce mu yi don mu shiga mulkin sama? Yesu ya ce ɗole mu tuba mu kuma zama kamar ƙananan 'yara don mu shiga mulkin sama.