# Ta yaya ne Bitrus da Andarawas suke rayuwarsu? Bitrus da Andarawas masu masunta ne. # Menene Yesu ya faɗa cewa zai miyar da Bitrus da Andarawas? Yesu ya faɗa cewa zai sa Bitrus da Andarawas su zama masu masuntan mutane.