# A ina yake lokacin da ya rubuta wasikar? Ya na Babila. # A ina mutanen su ke lokacin da Shemaiya ya rubuta wasikar? Suna Urushalima. # Menene Shemaiyaafaniya ya yi? Yana so Zafaniya ya yi kurkuku wa annabawa.