# Wa zai damu da Urushalima? Babu wanda zai damu da Urushalima. # Menene Yahweh ya ke kokarin yi wa Urushalima? Ya na kokari ya yi wa Urushalima jinkai.