# Me mutanen da ke kewaye da Yerusalem ke tunani game da birnin? Mutanen da ke kewaye da Yerusalem sun raina birnin suna kuma yi masa ba'a.