# aka kira su "aka kira makafin" # kuke so ... # mu sami ganin gari Saboda tambayan da Yesu ya yi dama, muna fahimtar cewa suna furta abinda suke so ne. AT: "muna so ka buɗe idanun mu" ko kuma "muna so mu iya gani" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]]) # yayi juyayi "cike da tausayi" ko kuma "ya ji tausayinsu"