# Daga lokacin nan Yesu ya fara gaya ... Sai Bitrus ya kai shi a gefe Yesu ya gaya masu na farko cewa ya kusan mutuwa. Zai kuma kara gaya masu bayan wannan na farkon. Bayan na farkon ne Bitrus ya kai yesu gefe. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/writing-background]]) # ya sha wahala mai yawa a hannun dattawa, da manyan firistoci da malaman attaura A nan "hannu" na nufin iko. AT: "inda dattawa, manyan firistoci da malaman attaura zasu ba shi wahala" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # attaura, a kashe shi, a tashe shi zuwa rai a rana ta uku A nan, a tasher zuwa rai kuma ƙarin magana ne da ya ke nufin saka wanda ya mutu ya zama rayyaye kuma. AT: Dattawa da manyan firistoci zasu kulla wa Yesu domin mutane su ƙashe shi. "mallaman attaura. Sai mutane zasu ƙashe shi, a rana ta uku zai zama rayayye kuma" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # rana ta uku "Na uku" adadin jeranta siffa na "uku" ne." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal]]) # Bitrus ya ja shi a gefe "Bitrus ya yi wa Yesu magana yadda ba wanda zai iya jin su" # Wannan ya yi nesa da kai Wannan ƙarin magana ne da ke nufin "kada wannan ya faru." AT: "A' a" ko "Allah ya kiyaye wannan" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]]) # Ka koma bayana, Shaidan! Kai sanadin tuntuɓe ne gare ni Yesu yana nufin Bitrus ya na yi kaman Shaidan domin Bitrus yana koƙarin hana Yesu cika nufin Allah game da abin da aka turo shi ya yi. AT: "Ka koma bayana, domin kana yi kaman Shaiɗan! kai sanadin tuntuɓe ne a gare ni" ko "Ka koma bayana, Shaiɗan! Na kira ka Shaiɗan domin kai sanaɗin tuntuɓe ne gare ni" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]]) # Ka koma bayana "Ka yi nesa da ni"