# Bitrus ya amsa masa "Bitrus ya amsa wa Yesu # da Bitrus ya ga iskan Anan "gan iskan" na nufin yana sane da iskan. AT: "Da Bitrus ya ga iskan da ke koran raƙuman ruwan gaba da baya" ko "da ya gane karfin iskan" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])