# Mahaɗin Zance: Wannan shine karshen sashin labari game da yadda Shaiɗan ya jarabce Yesu. # Za ka yi sujada ... za ka bauta wa wannan umurni ne ga kowa da ke ji. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-you]]) # gashi Kalmar "gashi" na jawo hankalin mu ne ga wani sabon bayani mai muhimmanci da ke zuwa.