# Ku juyo gareni da dukan zuciyarku A: "Ku juyo daga barin zunubanku sai ku yi imani da ni tawurin mika kai." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # ku yaga zuciyarku ba tufafinku kaɗai ba. yagan tufafi alamar kunya ne da tuɓa. "yaga zuciya" na nufin halin sahihiyar tuɓa daga zuciya ba da baki kaɗai ba. # juyo daga bari