# Mahaɗin Zance: Wannan na cigaba da labarin tafiyar bishara ne na Bulus, Sila, da Timoti. Sun isa garin Tasalonica, da saukin ganewa ba tare da Luka ba, tun da ya ce "su" ba "mu" ba. # Muhimmin Bayani: A nan kalmar nan "su" na nufin Bulus da Sila.Ƙwatanta [16:40] Kalmar nan "su" na kuma nufin Yahudawa da ke majami'a a Tasalonica. check: them and they # Yanzu A nan amfani ne da wannan kalmar a nuna kauchewa daga ainihin labarin. Anan Luka, marubucin, ya fara faɗin wata sabuwar bangaren labarin. # sun wuce ta "sun yi tafiya ta" # biranen Amfibolis da Aboloniya Waɗannan su ne biranen da ke gaɓar teku a Makidoniya. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # suka zo birnin A nan ana iya juya kalmar nan "zo" zuwa "je" ko kuma "iso." AT: "suka iso birnin" ko kuma "suka iso garin" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-go]]) # kamar yadda ya saba "kamar yadda halinsa yake" ko kuma "kamar yadda ya saba yi." Bulus ya saba zuwa majami'a a ranar Asabar lokacin da Yahudawa za su kasance. # har Asabaci uku "a kowace rasar Asabar ha makonni uku" # yana tattaunawa da su daga cikin littattafai Bulus yana masu bayanin abinda Littattafain ke nufi domin ya hakikanta wa Yahudawa da cewa Yesu shafaffe na Allah ne (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]]) # yana tattaunawa da su "yana basu dalilai" ko kuma "yana muhawara da su" ko kuma "yana bincikawa da su"