# Mahaɗin Zance: Bulus da Barnaba suna nan a garin Antakiya yayin da aka samu wata jayayya game da Al'ummai da kaciya. # Waɗansu mutane "waɗansu mutane." Ana iya kara bayyana wannan a fili cewa waɗanan mutanen Yahudawa ne da suka gaskanta da Yesu. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]]) # suka zo daga Yahudiya Yahudiya yana ɗan sama da Antakiya. # suka koyar da 'yan'uwa A nan 'yan'uwa na matsayin masubin Almasihu. Ana ɗaukan cewa suna Antakiya ne. AT: "suka koyar wa masubi da ke Antakiya" ko kuma "suna koyar da masubi a Antakiya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]]) # Idan ba'a yi maku kaciya bisa ga al'addar Musa ba, ba za ku sami ceto ba AT: "saida an yi maku kaciya bisa ga al'adar Musa, Allah ba zai cece ku ba" ko kuma "Allah ba zai cece ku daga zunubanku ba sai kun yi kaciya bisa ga shari'ar Musa" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # sai wata ƙaramar gardama da da mahawara ta shiga tsakaninsu Ana iya kara bayannin kalamun nan "ƙaramar gardama" da "muhawara" a fili. AT: "suka tunkare su da muhawara tare da Mutanen Yahudiya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]]) # su je Urushalima Urushalima yana sama da kusan ko wane wuri a Isra'ila, saboda haka, daidai ne Isra'ilawan su yi maganar haurowa zuwa Urushalima. # wannan magana "wannan zancen"