# Sai aka yi babbar yunwa "ƙarancin abinci ta zo." Kasa ta daina ba da abinci. # iyayenmu Wannan na nufin Yakubu da 'ya'yansa, kakkanin mutanen Yahudawa duka. # hatsi Hatsi ne abincin kowa a wancan loƙacin. # ubanninmu ... 'yan'uwansa Duka jimla biyun na nufin 'ya'uwansa Yusufu manya. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]]) # Da suka je a karo na biyu "da suka ƙara tafiya kuma" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal]]) # sai Yusufu ya bayyana kansa Yusufu ya bayyana kansa ga 'yan'uwansa a matsayin ɗan'uwansu. # Fir'auna ya gane da 'yan'uwan Yusufu. AT: "ya sani da cewa su 'yan iyalin Yusufu ne" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])