# 'yan'uwan "manyan 'ya'yan Yakubu" ko kuma "yayun Yusufu" # suka sayar da shi bauta zuwa Masar Yahudawan sun san cewa kakanin su, sun sayar da Yusufu zuwa bauta a Masar. AT: "suka sayar da shi zuwa Masar a matsayin bawa" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]]) # na tare da shi Wannan wata karin magana ne da ke nufin taimakon mutum. AT: ya taimake shi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]]) # dukan kasar Masar Wannan na nufin dukan mutanen kasar Masar. AT: "dukan mutanen kasar Masar" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]) # dukan mallakarsa Wannan na nufin dukiyansa. AT: "komai da yake da shi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])