# Muhimmin bayyani Yahweh ya cigaba da amsa Habakuk. ya yi magana akan Kaldiyawa sai kace mutum ɗaya # kaiton mutumin da ya gina gidansa da jinin mutane, wanda ya gina gari da aibu. dukansu biyu na nufin abu ɗaya. AT: "kashedi zuwa Kaldiyawa masu gina kasarsu da kaan da aka sata daga hannn mutanen da suka kashe." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism]]) # Shin, nufin Yahweh ne mutane su tara dukiya domin wuta, kasashe kuma su wahala a banza? Allah ya kawo sanadiyar hallakar dukiyar mutane. AT: Yahweh shi yakan sa abinda mutane suka tara ya salwance a bansa. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism]])