16 lines
548 B
Markdown
16 lines
548 B
Markdown
|
# Yahweh ya shirya ranar hadayar, ya kebe bakinsa
|
||
|
|
||
|
Wannan maganar tana nuna babban shirin Allah da kuma yadda yake morar abokan gaban jama'arsa domin ya cimma manufarsa.
|
||
|
|
||
|
# kowa yana saye da tufafin kasashen waje
|
||
|
|
||
|
wannan furcin yana nufin cewa Isra'ilawa sun sanya tufafin da suka yi kama da na baki don su nuna sha'awar al'adunsu, su kuma yi sujada ga allolin al'ummai.
|
||
|
|
||
|
# A ranar nan
|
||
|
|
||
|
"A ranar Yahweh"
|
||
|
|
||
|
# duk wanda ya kure iyaka
|
||
|
|
||
|
wannan maganar nuni ce ga mutanen da suke bautar wani allah da ake kira Dagan. A.T: "duk wadanda suke bautar Dagan"
|