ha_tn/mat/20/13.md

12 lines
482 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# ɗaya daga cikin su
"ɗaya daga cikin ma'aikatan da suka yi aiki na lokaci mafi yawa"
# Aboki
Ku yi amfani da kalmar da mutum zai yi amfani da shi idan yana magana da mutum da yake tsauta masa a hankali.
# Ai mun shirya zan biya ku yadda ake biya a yini, ko ba haka ba?
Mai gonar yana amfani ne da wannan tambayan don ya tsauta wa ma'aikatan da suna gunaguni. AT: "Ai mun riga mun shirya cewa zan biya ku dinari ɗaya ba." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]])