ha_tn/mat/15/07.md

28 lines
982 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# daidai ne Ishaya ya yi annabci akan ku
"Ishaya ya faɗi gaskiya game da ku a wannan anabcin"
# da ya ce
Ana nufin cewa Ishaya ya na faɗin abin da Allah ya gaya mashi ne. AT: "da ya faɗa abin da Allah ya ce" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# Waɗannan mutane na girmama ni da baki kawai
A nan "baki" na nufin magana ne. AT: "Waɗannan mutane sun faɗi abubuwa masu kyau game da ni" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# ni
Duk abubuwan da suka faru a maganan ya shafi Allah.
# amma zukatansu nesa suke da ni
A nan "zuciya" na nufin tunani ko yadda mutum yake ji. Wannan maganan hanya ce da za'a iya cewa, da gaske ne mutane basu ba da kan su ga Allah ba. AT: "amma ba so na da gaske suke ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
# Suna mani sujada a banza
"Sujadarsu a banza ne gare ni" ko "Nuna wa suke yi wai suna mani sujada"
# dokan mutane
"dokan da mutane suka ƙera"