ha_tn/mat/07/01.md

32 lines
1.1 KiB
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Mahaɗin Zance:
Yesu ya cigaba da koyar da almajiran sa cikin huɗuban da ya fara a 5:3 akan Dutse.
# Muhimmin Bayani:
Yesu na magana da taron jama'a game da abubuwan da yakamata a matsayin su na mutune su yi da wanda bai kamata su yi ba. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-you]])
# Kada ku yi hukunci
An nuna cewa "hukunci" anan na ba da ma'anar "mummunar kushewa" ko "ɗore laifi." AT: "kada ku yi wa mutane mummunar kushewa" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# ba za a hukunta ku ba
AT: "Allah ba zai yi muku mummunar kushewa ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# Domin
tabbata cewa mai karatu ya gane maganar 7:2 na bisa abun da Yesu ya faɗa a 7:1.
# da irin hukuncin da kuka zartar, da shi za a zartar muku
AT: "Allah zai hukunta ku ta hanyar da kuka hukunta wasu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# mudu
Mai yiwuwa ana nufi 1) wannan ita ce yawan hukuncin da aka bayar ko 2) wannan shi ne ma'auni da ake amfani da shi wajen hukunci.
# da shi za a auna muku
AT: "Allah zai auna muku" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])