20 lines
821 B
Markdown
20 lines
821 B
Markdown
|
# ɗan Farisawa
|
||
|
|
||
|
A nan "ɗa" na nufin shi ainihin ɗan Bafarisi ne da kuma zuriyar Farisiyawa. AT: "kuma mahaifi na da kakkani na farisiyawa ne"
|
||
|
|
||
|
# tashin matattu ne ... ni
|
||
|
|
||
|
A nan iya sanar da wannan kalmar "tashi" zuwa "dawuwa da rai." Ana kuma iya sanar da kalmar nan "mutuwa" zuwa "waɗanda suka mutu." AT: "waɗanda suka mutu za su samu rai kuma, ... ni" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj]])
|
||
|
|
||
|
# ana shari'anta ni
|
||
|
|
||
|
AT: "kuna shar'a'anta ni" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
||
|
|
||
|
# sai taron ya rabu ƙashi biyu
|
||
|
|
||
|
"mutanen da ke taron suka ƙi yarda da juna sam"
|
||
|
|
||
|
# Don Sadukiyawa ... amma Farisiyawa
|
||
|
|
||
|
Wannan yana kara ba da hasken bayyani ne game da Sadukiyawa da Farisiyawa (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/writing-background]])
|