12 lines
494 B
Markdown
12 lines
494 B
Markdown
|
# su da kansu sun san
|
||
|
|
||
|
Ana amfani ne da kalmar nan "da kansu" domin nanaci. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns]])
|
||
|
|
||
|
# a kowacce masujada
|
||
|
|
||
|
"Bulus ya je masujadai da dama yana neman Yahudawa da suka gaskanta da Yesu.
|
||
|
|
||
|
# a ke zuɓar da jinin mashaidinka
|
||
|
|
||
|
A nan "jini" na nufin rai na Istifanus. A zuɓar kuma na nufin a ƙashe. AT: "sun ƙashe Istifanus mai ba da shaida a kanka. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|