ha_tn/act/07/51.md

32 lines
1.2 KiB
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Ku mutane masu taurin kai
Istifanus ya daina haɗa kai da malamen Yahudawan ya koma sauta musu.
# taurin kai
Wannan baya nufin cewa kawunansu na da tauri ba, amma yana nufin cewa su "basu ji." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
# mara kaciya da kunnuwa marasa ji
Yahudawa na ɗaukan marasa kaciya a matsayin marasa yi wa Allah biyayya. Istifanus yana amfani ne da marasa kaciya da kunnuwa marasa ji" a maɗɗaɗin malaman Yahudawa da suke yi kamar al'ummai suke yi loƙacin da basu biyayya da Allah. AT: "kun ki ku yi biyayya ku kuma ji" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# Mai Adalcin nan
Wannan na nufin Almasihu, shafeffen.
# Wane annabi ne kakkaninku ba su tsanantawa ba?
Istifanus yana wannan tambayan ne don ya nuna musu cewa basu koya kome daga kuskuren kakkaninsu ba. AT: "Kakkaninsu sun tsanantawa kowane annabi!" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]])
# kun zama waɗanda suka kasance masu bashe shi da masu kashe shi
"ku ma kun bashe shi kun kuma kashe shi"
# masu ƙashe shi
"masu ƙashe Mai Adalcin" ko kuma "masu ƙashe Almasihu"
# shari'a wadda mala'iku suka bayar
"shari'un da Allah ya sa mala'iku su bawa kakkaninku