24 lines
666 B
Markdown
24 lines
666 B
Markdown
|
# Tuɓe takalmanka
|
||
|
|
||
|
Allah ya gaya wa Musa wannan ne don ya girmama Allah" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-symaction]])
|
||
|
|
||
|
# domin in da kake tsaye wuri mai tsarki ne
|
||
|
|
||
|
Wannan na nuna wurin da Allah yake kasancewa, Ana ɗaukan dai dai yankin da Allah yake yã zama ko kuma yã zama da tsarki. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|
||
|
|
||
|
# Ba shakka na ga
|
||
|
|
||
|
"na ga da tabbaci." Ba shakka na kara nanata ganin.
|
||
|
|
||
|
# mutane na
|
||
|
|
||
|
Kalmar nan "na" na nanata cewa waɗannan mutanen sun zama na Allah. AT: "zuriyar Ibrahim, Ishaku, da Yakubu"
|
||
|
|
||
|
# na zo in cece su
|
||
|
|
||
|
"da kaina zan yantad da su"
|
||
|
|
||
|
# yanzu fa sai ka zo
|
||
|
|
||
|
"ka shirya." Allah ya ba da umurni ne anan.
|