32 lines
1.3 KiB
Markdown
32 lines
1.3 KiB
Markdown
|
# kada ka yi koyi da mugun abu
|
||
|
|
||
|
"kada ka yi koyi da mugayen abubuwa da mutane suke yi"
|
||
|
|
||
|
# sai dai abu mai kyau
|
||
|
|
||
|
AT: "Amma ka yi koyi da abubuwa masu kyau da mutane su ke yi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]])
|
||
|
|
||
|
# na Allah ne
|
||
|
|
||
|
"ya zama na Allah ne"
|
||
|
|
||
|
# bai ga Allah ba
|
||
|
|
||
|
"ba na Allah ba ne" ko kuma "bai gaskata da Allah ba"
|
||
|
|
||
|
# Dimitiriyas yana da kyakkyawar shaida a gun kowa
|
||
|
|
||
|
AT: "Dukan waɗanda sun san Dimitiriyas suna shaida shi" ko kuma "Kowane mai bi da ya san Dimitiriyas ya na magana mai kyau game da shi"(Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
||
|
|
||
|
# Dimitiriyas
|
||
|
|
||
|
Mai yiwuwa wannan mutumin ne Yahaya ya ke so Gayus tare da taron masubi su marabce shi a lokacin da zai ziyarce su. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
|
||
|
|
||
|
# a wurin gaskiyar da kanta
|
||
|
|
||
|
"gaskiya da kanta tana shaidar shi." A nan an kwatanta "gaskiya" kamar mutum ne da ke magana. AT: "Dukan wadda ya san gaskiyan ya san cewa shi mutumin kirki ne" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns]])
|
||
|
|
||
|
# Mu ma mun shaida shi
|
||
|
|
||
|
Wannan ya na tabbatar da abin da Yahaya yake nufi a nan. AT: "Mun kuma yi magana da kyau game da Dimitiriyas"(Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]])
|