16 lines
449 B
Markdown
16 lines
449 B
Markdown
|
# sela
|
||
|
|
||
|
wannan kalma na nufin a "saya a yi binbini" ko kuma "a yi sowa ta yabo" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-unknown]])
|
||
|
|
||
|
# da duwatsu sun gan ka ai suka yi motsi domin zafin jiki
|
||
|
|
||
|
A lokacin da Allah ya raɓa duniya, duwatsu su yi motsi sai kace za su iya yin tawaye wa Allah su zauna a inda suka zaɓa.
|
||
|
|
||
|
# zurfin teku ta yi sowa!
|
||
|
|
||
|
wannan na nufin karar rakumin ruwa a bisa teku.
|
||
|
|
||
|
# ta ɗaga rigyawarta
|
||
|
|
||
|
wannan na nufin ruwar ta karu.
|